KASHI OF RUKAN RUKAN DUNIYA A HAUSA DUNIYA A GASKIYAR KASHI

KASHI OF RUKAN RUKAN DUNIYA A HAUSA DUNIYA A GASKIYAR KASHI
BABI NA ƊAYA
SHIMFIƊA
1.1 Gabatarwa
Tun kafin zuwan tsarin ilimin zamani, Bahaushe na da nasa tsari na koyar da yara
tarbiyya da sauran al‘adu. Wannan tsari kuwa shi ne ta amfani da nau‘o‘i daban-daban na
adabin baka. Shi adabin baka na Hausa ya ƙ unshi muhimman ɓ angarori kamar su waƙ a
da habaici da wasan kwaikwayo da kuma zantukan hikima. Zantukan hikima na Hausa
sun haɗ a da karin magana da kirari da zambo da habaici da baƙ ar magana, da sauransu.
Su kuma yaran za su ta so da rikon al‘adunsu na gargajiya. Daga cikin waɗ annan
zantukan hikima, waɗ anda suka fi fice da kuma ƙ warewa su ne karin magana da kuma
kirari. Don haka ne wannan bincike ya ɗ auke su ya kuma nazarce su musamman don
ganin irin gudummawar da suke iya bayarwa wajen koyar da ɗ alibai al‘adunsu. Al‘adun
da aka ɗ auka don nazari a wannan bincike su ne al‘adun aure da kuma na haihuwa. 
Matsalolin Bincike
Kamar yadda magabata suka ce, yin hasashen ko hangen wata matsala a wani
al‘amari ke haifar da yin bincike.Wannan bincike ya dubi matsalar da ake samu wajen
amfani da zantukan hikima wajen koyar da al‘adun Hausawa ga ɗ aliban aji biyar
nafiramare naƙ aramar hukumar Zariya. Misali an yi wani lokaci da wasu daga cikin
Hausawa suka ɗ auki al‘adarsu a matsayin rashin wayewa domin kuwa idan an ga wani
ya yi riƙ o da al‘adarsa sau da kafa sai a ɗ auka cewa, wannan mutumin bai san abin da
yake masa ciwo ba, ko kuma yana da ƙ arancin fahimtar zamani.

How to get complete project materials


Step 1: make payment of N3000 to any of the bank below


NAME:                       TITUS AYANI SOLA
BANK:                       FIRST BANK PLC
ACCT NO:                  3111741042
ACCOUNT TYPE:       SAVINGS
AMOUNT:                  N3000

NAME:                       TITUS AYANI SOLA


BANK:                       WEMA BANK
ACCT NO:                  0237422220

STEP 2: AFTER PAYMENT SEND THE PROJECT TOPIC AND YOUR MODE OF DELIVERY (EMAIL ADDRESS OR WHATSAPP) TO 08063666753

Updated: 8th November 2018 — 4:09 pm